Boko Haram ta kafa tuta a jihar Nejan Najeriya

Boko Haram ta kafa tuta a jihar Nejan Najeriya

Gwamnan Neja a Najeriya Abubakar Sani Bello ya ce Boko Haram ta shigo jiharsa har ma ta kafa tuta a kauyen Kaure na Karamar Hukumar Shiroro. Me za ku ce a kan irin wannan rashin tsaro da ke kara ta’azzara ne?

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here