Boko Haram Sun Kashe Babban Soja Mai Mukamin Majo

Sojan Najeriya, Major U.I Urang da Boko Haram suka kashe kenan a wadannan hotunan yayin harin kwantan Bauna da suka kaiwa tawagarsa a Gudumbali.

Sojan yana kan hanyar zuwa yaki da Boko Haram din ne inda suka mamayi tawagar motocinsa 6 suka rika musu ruwan wuta, sun kasheshi tare da sauran wasu Sojoji.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here