Sojojin Najeriya sun sake kashe fararen hula 20 a bisa ga kuskure

Sojojin Najeriya sun sake kashe fararen hula 20 a bisaga kuskure a garin Dabar Masara dake tsibirin tafkin Chadi a daidai lokacin da suke kamun kifi kamar yadda jaridar Dw-Hausa ta bayyana.

Wannan dai na zuwa ne ‘yan kwanakki da kai wani hari a bisa kuskure kamar yadda suka fada a garin Buhari dake cikin karamar hukumar Yusufari a jihar Yobe, inda suka yi wa al’ummar wannan gari ruwan wuta tare da kashe mutane da dama da kuma raunata wasu.

Shin a ganin rashin iya aiki ne yake kawo wannan kodai miye?

Sokoto Online

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here