BINDAWA MANI SUNYI ZABEN TUMUN DARE

ASHEKARAR 2020

Tracker ta tabbatar da ta baiwa Dan majalissar wakilai Mai wakiltar Mani Bindawa naira million sittin (60m) 30+30+10 domin Aiwatar da Continuety Project a qananan Hukumomi Mani da Bindawa

Inda ta kasa kudin zuwa guda ukku :

A yadda tracker tace 30m za a kashe sune wajen Supply of Schools Chairs/ Desks in Bindawa Mani Federal Constituency katsina State (UBE)

A sashe na biyu ma hakan bayanin tracker ya bayana 30 za a kashe sune wajen Supply of School Chairs/Desks in Bindawa Mani Federal Constituency katsina State (NDE)

Babi na qarshe a bayanin tracker ta bayyana kashe 10m wajen supply of 2.5 KVA Generator in Bindawa Mani Federal Constituency katsina State (SMEDAN)

Ataqaice 2020 ta shude Muna fatan Hon. Aminu Ashiru Mani zai bayyana ma yan wannan mazabu na Mani Bindawa inda ya gudanar da wadannan Aiyuka na Constituency project na 2020
Mun Ciro daga shafin Abdullahi sarkin yakin APC

Ko cikin yaran Hon. Ba tare da hwada ko cin mutunci ba Amsa nake nema matsayi na Dan Mani Bindawa Mai haqqi cikin wadancan milyoyi da tracker ta kwarara Akawul din Hon. Aminu Ashiru Mani zai bani gamsasshen bayanin inda akai wadannan Aiyukan da kudin Nan da tracker ta bayar a 2020

Hon. Duu Allah Duu Annabi ai Mana bayanin inda kudin mu Suka maqale na Continuety Project na 2020 matsayin mu na masu haqqin 😎

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here