Mai Girma Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR, ya Jagoranci mika sandar Girma ga Mai Martaba Sarkin Rano, Amb. Alh. Kabiru Muhammad Inuwa Autan Bawo III, wanda aka gabatar a Babban filin wasa na garin Rano.

Taron yasamu Halartar Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alh. Saad Abubakar III, Mai Martaba Sarkin Kano Kuma Shugaban Majalisar Sarakunan Kano, Alh. Aminu Ado Bayero, Masu Martaba Sarakunan Bichi, Karaye, Zazzau, Daura, Misau, Ningi, Gumel, Tangale, Akko, Zuba da wakilin Sarkin Gwandu.

Gwamna yasamu rakiyar Mataimakinsa Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, Sakataren Gwamnati Alh. Usman Alhaji, Shugaban Jamiyyar APC Alh. Abdullahi Abbas, Shugabar Maaikata Hajiya Binta Lawan Ahmad da Kwamishinoni da Masu Bawa Gwamna Shawara, Yan Majalisar Tarayya Dana Jiha. Yau, Asabar.19/6/2021

Abubakar Aminu Ibrahim
SSA Social Media, Kano.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here