Advert
Home Sashen Hausa Bello Rugga, daya daga cikin yaran Alhaji Turji, kasurgumin dan ta’attan nan...

Bello Rugga, daya daga cikin yaran Alhaji Turji, kasurgumin dan ta’attan nan da ya addabi jihar Zamfara, ya shiga hannu. 

Bello Rugga, daya daga cikin yaran Alhaji Turji, kasurgumin dan ta’attan nan da ya addabi jihar Zamfara, ya shiga hannu.

Kwamishinan ‘Yansandan Jihar Ayuba Elkanah ne ya bayyanawa manema labarai samun nasarar cafke Bello Rugga a cikin daji a jiya Asabar.

Mista Elkanah ya kara da cewa sun samu nasarar bindige yan ta’adda biyar a lokacin samamen.

Ya ce Bello Rugga shi ke addabar garuruwan Gummi da Gidan Bita da Malanjara da dajin Kagara.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

ADMISSION FORM IS AVAILABLE @ SILICON HEIGHT INTERNATIONAL COLLEGE KATSINA.

SILICON HEIGHT INTERNATIONAL, SCHOOL WISHES TO INFORM THE GENERAL PUBLIC THAT,THE SALE OF FORMS INTO NURSERY, PRIMARY AND SECONDARY IS STILL ONGOING. THE SCHOOL...

Gwamna Aminu Bello Masari ya buɗe taron shuwagabannin Majalisun jihohin Najeriya a Katsina…

Mai girma Gwamnan Jihar Katsina ya bude taron shugabannin majalisun Dokokin Jihohin Najeriya (36) a kwata na uku, da Jihar ta dauki bakunci. Taron da...

Jihar Katsina ta amshi bakuncin Kakakin majalisun Dokokin Jihohin kasar (36).

A cikin shirye, shiryen gudanar da Babban taron Kungiyar wanda ta sabayi lokaci bayan lokaci, domin tattauna al'amurran da suka shafi kasa. Taken taron na...
%d bloggers like this: