Babban malamin addinin musulunci a Najeriya Sheikh Dahiru Usman ya bayyana cewa bazai taba bari Gwamna Nasiru Elrufa’i ya shiga gidan sa ba matukar yana numfashi.

Malamin ya ce, Gwamna Nasiru Elrufa’i ba mutumen kirki bane, sannan bai san girman al’umma ba. Saboda haka babu dalilin da zai sa na bar shi ya shigo min gida.

Malamin ya fadi hakan ne a lokacin da tsohon sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi ya kai masa ziyara gidan sa.

Shin ya kuke kallon wadannan kalamai na Sheikh Dahiru Bauchi ga Gwamna Elrufa’i?

Nasara
Media News

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here