Advert
Home Sashen Hausa Bayan Kalaman Ɓatanci a Facebook: Dan Sarauniya ya ziyarci Malam Kabiru Gwambe:

Bayan Kalaman Ɓatanci a Facebook: Dan Sarauniya ya ziyarci Malam Kabiru Gwambe:

Bayan Kalaman Ɓatanci a Facebook: Dan Sarauniya ya ziyarci Malam Kabiru Gwambe:

Zaharaddeen mziag @ katsina city news

Da yammacin Yau Asabar ne tsohon Kwamishina a jihar kano, Muaz Magaji (Dan Sarauniya) ya ziyarci Malamin Addini Sheikh Kabiru Haruna Gwambe, a gidansa dake garin Abuja, hakan yabiyo bayan wasu kalamai na ɓatanci da Shehin Malamin yayi zargin Kwamishinan da yimasa a kafar sada zumunta ta Facebook,

Inda Kwamishinan ya wallafa wani labari, cewa Kabiru Gwambe sunyi waya da Shugaban Jam’iyyar su ta APC yana cemasa idan har suka amshi Tsahohon Gwamnan Kano Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso, ya dawo Jam’iyyar to su (Sheikh Kabiru Gwambe) zasu fita daga Jam’iyyar, inda shehin Malamin ya fusata da maganar yakuma ce zai dauki matakin shari’a akan wannan ƙazafi,

Duk da tsohon kwamishinan na Kano, yace shima yaga labarin a kafar Jaridar Punch Hausa, amma kuskuren sa be sanar da cewa a inda ya samo labarin ba, Saidai tun a ranar da abin yafaru, Dan’sarauniya ya rubuta ban hakuri a shafin nasa na Facebook, kuma ya janye kalamansa, saidai a yau Sheikh Kabiru ya wallafa a shafin nace, “cewa Maazu magaji ya ziyarce mu, domin janye maganganunsa dabamu hakuri kuma yayi sa’a muna tare da Shugaba Sheikh Abdullahi Bala Lau, kuma mun yafe masa, mun kuma yi zumunci.”

Inda al’uma suke ta tofa albarkacin bakinsu a shafin na Shehin malamin wasu na yabawa da ganin kokarin Kwamishina Maazu Magaji, wasu kuma cewa suke ai bashi yayi maganar ba yakamata ne ace sun nemi Jaridar da ta wallafa labarin sun mata wannan barazanar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

RESOLUTIONS OF THE NORTHERN STATES GOVERNORS’ FORUM MEETING WITH NORTHERN STATES EMIRS AND CHIEFS HELD ON MONDAY 27TH SEPTEMBER, 2021

The Northern States Governors’ Forum, in its continuous efforts to address the challenges bedeviling the Northern States convened an Emergency Meeting today Monday 27th...

Zaben Shuwagabannin Jam’iyyar APC a Katsina… Tsohon Ciyaman yasa mu kware Fostar Dan’takara:

Zaben Shuwagabannin Jam'iyyar APC a Katsina... Tsohon Ciyaman yasa mu kware Fostar Dan'takara: Zaharaddeen Ishaq Abubakar @Katsina City News An Ja Zare tsakanin masu neman kujerar...

ME KAMFANIN GREEN HOUSE YAKE BOYEWA NE? (1)

ME KAMFANIN GREEN HOUSE YAKE BOYEWA NE? (1) Sharhin jaridun Katsina City News Kamfanin da ke buga jaridun Katsina City News, jaridar Taskar Labarai da The...

BISA KUSKURE: Sojojin Najeriya sun sake kashe fararen hula 20

Sojojin Najeriya sun sake kashe fararen hula 20 a bisa ga kuskure Sojojin Najeriya sun sake kashe fararen hula 20 a bisaga kuskure a garin...

Zagayen Juyayin ‘Yan Shi’a: Jami’an tsaron Najeriya sun buɗe wuta a Abuja

Zagayen Juyayin 'Yan Shi'a: Jami'an tsaron Najeriya sun buɗe wuta a Abuja... Rahotanni dake shigomana daga Abuja nacewa, gamayyar Jami'an tsaro, na Najeriya sun buɗe...
%d bloggers like this: