Advert
Home Sashen Hausa BARAYIN DAJI SUN YI GARKUWA DA BABBAN YAYAN SAKATAREN GWAMNATIN JAHAR KATSINA

BARAYIN DAJI SUN YI GARKUWA DA BABBAN YAYAN SAKATAREN GWAMNATIN JAHAR KATSINA

 

Hassan Male

@ katsina city news

Masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da Alh. Kabir Mohammed Burkai babban yaya ga sakataren gwamnatin jahar Katsina Alh. Mustapha Muhammad Inuwa.

Rahotannin da jaridar Katsina city news ta samu ya tabbatar da yin garkuwa da Alh. Kabir dan kimanin shekaru 78 a kauyen Daftau ta karamar hukumar Dan Musa a ranar larabar da ta gabata a yayin da yake gewayar gonarsa.

Wani abokin aiki ya tabbatar Mana cewar, ya zuwa yanzu baby wani labari da aka samu dangane da yayan sakataren gwamnatin.

Wannan lamari dai ya faru ne a daidai lokacin da gwamnati ke daukar manyan matakai don rage ayyukan ta’addanci da garkuwa da mutane a fadin jahar ta Katsina.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Shugaba Buhari ya nemi kasashen duniya su yafewa Najeriya bashin da suke binta

A yayin da yake gabatar da jawabi a zauren majalisar dinkin duniya a ranar Juma'a. Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nemi manyan kasashen duniya...

Bangaren aikin jarida na H.U.K Poly sun yaye kwararrin ‘yan social media a Katsina

Bangaren aikin jarida na H.U.K Poly sun yaye kwararrin ‘yan social media a Katsina Saifullahi Kuraye‎ September 24, 2021 2 min read Bangaren aikin jarida na...

Hukumar Hana Fasa ƙwabri ta ƙasa wato Custom ta ƙwato Babura Ɗari Biyu da Biyu a Jihar Katsina…

Shugaban Hukumar Ƙwastam na Jihar Katsina Mr. Chedi ne ya bayyana hakan ne a Yau Juma'a cewa tsakanin watan Agusta zuwa Satumba Hukumar ta...

Dan Najeriya ya fiye tsogwami: da ₦500 kacal sai aci a ƙoshi……Inji farfesa Segun Ajibola

Da Naira Dari Biyar ( 500 ) kacal Zaka Iyaci Ka Koshi a Najeriya, Cewar Wani Farfesa, Masanin Tattalin arziki... Tsohon shugaban kwalejin ma'aikatan bankin...

Rail project will not displace host communities-FG

Radio Nigeria The Federal Ministry of Transport and that of Environment have given assurance to residents along the proposed stretch of land demarcated for the...
%d bloggers like this: