Ban yarda ayi amfani da dubu (600,000) ba Dan saka tafsiri na ba a rediyo

“Wasu sun So su ɗauki nauyin Tafsirin da muke yi asa a gidan Radiyo akan Kuɗi Naira Dubu Ɗari 6 (₦600,000) Nace a’a kada a sanya gwanda a sayawa al’umma Gero da Masara da kayan Abinci a rarraba musu”

—Sheikh Yaƙub Yahaya katsina jagoran mabiya kungiyar Shi’a na reshen katsina da kewaye, a yayinda yake bada bayanin haka a wurin zaman tafsirin alqur’ani mai tsarki.

Ko mene kuka ce?

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here