Badaƙalar Dalar Ganduje: Ɗan jarida Jaafar Jaafar ya arce dashi da Iyalan sa

Dan jarida Jaafar Jaafar ya arce tare da iyalansa domin neman mafaka bayan farautarsa da aka ace ‘yan sanda na yi a kan bidiyon Dala na gwamnan Kano Ganduje.
Wannan na zuwa a lokacin da Kungiyoyin fararen hula na Najeriya ke nuna damuwa game da yawan hare-hare da tursasawa da ‘yan jarida ke fuskanta

Me ra’ayinku kan salon da rikicin bidiyon dalar Ganduje ke dauka? Wace rawa ‘yan siyasa ke takawa wajen yi wa ‘yan jarida barazana?

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here