Advert
Home Sashen Hausa *BABBAN TARON MASU RUWA DA TSAKI NA JAM'IYYAR PDP NA JIHAR KATSINA...

*BABBAN TARON MASU RUWA DA TSAKI NA JAM’IYYAR PDP NA JIHAR KATSINA DA AKAYI A ABUJA AJIYA LAHADI 8/11/2020*

*BABBAN TARON MASU RUWA DA TSAKI NA JAM’IYYAR PDP NA JIHAR KATSINA DA AKAYI A ABUJA AJIYA LAHADI 8/11/2020*

An gudanar da babban taron masu ruwa da tsaki na Jam’iyyar PDP na Jahar Katsina a Abuja. Tsohon Gwamnan Jahar Katsina H.E Barr. (DR) Ibrahim Shehu Shema CON ya jagoranci taron.Musabbabin taron shine domin kara sada zumunci a tsakanin masu ruwa da tsakin da kuma sauran yayan Jam’iyyar domin ciyar da ita gaba don kara samun nasarori domin tafiyar da al’amurranta kamar yadda ya kamata don cigaban jiharmu ta katsina

Wasu daga cikin muhimman abubuwan da aka tattauna sun hada da matsalolin rashin tsaro da suka addabi al ummar Jahar Katsina Masu ruwa da tsakin sun nuna matukar jimami da tausayawa kan irin halin da al ummar jahar Katsina suke ciki na rashin tsaro Allah ya jikan wanda suka rasa rayukansu, yaba masu raunuka lafiya, ya maidama wanda suka rasa kudi da dukiyoyinsu abinda yafi Wanda suka mallaka

Kuma taron ya jajantawa al ummar jahar Katsina da wannan iftila’i na rashin tsaro ya abkawa a duk tsawon lokacin nan. Taron yayi addu ‘o’i na musanman sosai domin kawo karshen wannan iftila’i.Kananan hukumomin da abun yayi tsanani sun hada da:-

1.FASKARI
2.BATSARI
3.SABUWA
4.KANKARA
5.DANDUME
6.JIBIA
7.DUTSINMA
8.KURFI
9.DANMUSA
10.SAFANA
11.MATAZU

Da sauran wasu kananan hukomomi na Wannan jiha ta Katsina. Daga Karshe taron yayi jinjina ga daukacin yayan Jam’iyar PDP kan jajircewarsu domin ganin Jam’iyyar ta samu nasara Kuma taron yayi kira ga yayan Jam’iyar da su kara hada kai don ginawa da cigaban ta da jaharmu baki daya. Wasu daga cikin mahalarta taron sun hada da :-

1.DR. IBRAHIM SHEHU SHEMA,CON(FMR GOV.)

2. SEN.UMAR IBRAHIM TSAURI,CON
(NATIONAL SECRETARY )

3.HON. ARC MUSA SADA
(FMR MINISTER)

4. HE .TUKUR MANI ,TAFARKIN KATSINA( FMR AMBASSADOR)

5. SEN. MT LIMAN
(FMR SENATE LEADER)

6. HE SANI SAULAWA BALA,WANBAN KATSINA
(FMR AMBASSADOR)

7. HON.SALISU YUSUF MAJIGIRI,GARKUWAN GABAS KATSINA
(STATE CHAIMAN)
8. DR.LAMIS SHEHU DIKKO, AJIYAN KATSINA

9. HE SEN. YAKUBU GARBA LADO(FMR SEN.)

10. ARC.AHMED AMINU YARADUA

11. HON. DR.ABBA SAYYADI RUMA(FMR MINISTER)

12.HON.SHEHU INUWA IMAM
(FMR MHR)

13. ALH. LABO TARKA KATSINA

14. HON. DR. GARBA SHEHU MATAZU (FMR MHR)

15. HON. HAMISU GAMBO, DANLAWAN (FMR MHR)

16. PROF. RABIU ABDULKADIR KURFI(FMR DS)

17. HON. IBRAHIM TUKUR (AJIYAN BAKORI )

18. M .LABIRU MUSA KAFUR
(FMR PERM SEC.)

19. M. KABIR MAIWADA DAUDAWA (FMR CM)

20. ALH.RABIU GAMBO BAKORI
(FMR CM)

21. A.LAWAL OSMAN FUNTUA
( CHAIRMAN)

22. HON . SANI ABU MINISTER DANMUSA ( FMR CM)

23.HON.JAMILU MAMMAN DANMUSA(FMR COMM.)

24. HON.ALIYU A.ABDULKAHI DANAMAR DAURA (FMR COMM)

25.HON.ALI HARO JANI DALLATUN MANI( FMR SA)

26. HON. IBRAHIM LAWAL DANKABA( FMR SA)

27. HON.BARR.YAZID FUNTUA(CM)

28. HON. ABUBAKAR YUSUF BINDAWA (FMR SA)

29. A.ABDU HALLIRU K/SOLI
TAFIDAN KANKIA

30. HON. MUSA LAWAL JIBIA

31.HON. SADA INDE MUSAWA

32. A SAIDU DANJARIDA ZANGO

Allah yakara Hada kawunan yan jam’iyyar PDP baki daya Allah kuma yakara Daukaka jam’iyyar PDP yabata nasara
*Comr.Mai-Iyali PDP Media*
09-11-2020

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

VICTIMS OF KIDNAPPINGS IN BATSARI REGAIN FREEDOM AFTER 66 DAYS IN CAPTIVITY.

From Misbahu Batsari. Some of the victims of kidnappings were this Friday 23-07-2021 release from captivity in Batsari after spending 66 days in the hands...

Just In: Plane Crash Lands In Kwara, Passengers Evacuated

Many passengers, including some highly placed Nigerians, narrowly escaped death after an aircraft belonging to one of the major airlines crashed upon landing in...

Yar’Adua: I’ll Resist Attempt to Impose Guber Candidate on Katsina Citizens

Francis Sardauna in Katsina A chieftain of the ruling All Progressives Congress (APC) in Katsina State, Senator Abubakar Sadiq Yar’Adua, yesterday vowed to resist any...

Mansurah Isah Ta Yi Allah-ya-isa Kan Mutuwar Auren Ta

DAGA IRO MAMMAN “Allah ka saka min. Allah abin da su ke min ka yi musu, ka yi wa yaran su, iyayen su, ‘yan’uwan su....
%d bloggers like this: