Advert
Home Sashen Hausa Babban sakatare a Ma aikatar lafiya ta jahar katsina ya kamu da...

Babban sakatare a Ma aikatar lafiya ta jahar katsina ya kamu da cutar covid 19.

Babban sakatare a Ma aikatar lafiya ta jahar katsina ya kamu da cutar covid 19.

Babban sakataren Wanda likita ne ya fara kamuwa da mura da tari mai zafi.bincikenmu ya gano an masa gwajin farko aka ce baya dashi.amma ashe na urar ce tayi karya. Ana gwada shi a babbar na ura sai gashi ta nuna yana da covid 19. Binciken mu ya tabbatar, babban sakataren har ya killace kanshi da kanshi.
Babban sakataren mai suna Dakta kabir mustafa ana ganin shine gaba gaba wajen kwamitin yaki da cutar covid 19. Wasu kuma na zargin sa da shine matsalar a tafiyar covid 19 a jahar katsina.
Domin sunce wai wai wai shine kanwa uwar gami a tafiyar covid 19 a katsina .
Munyi ta buga masa way bai dauka ba.mun kuma aika masa sakon kar ta kwana bai mai do amsa ba,@ katsina city news on www.katsinacitynews.com.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

An Naɗa Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Ebele Jonathan A Matsayin Shugaban Jami’ar Cavendish Ta Kasar Uganda (CUU)

An Naɗa Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Ebele Jonathan A Matsayin Shugaban Jami’ar Cavendish Ta Kasar Uganda (CUU) Mukamin na ‘Chancellor’ na jami’ar ta CUU ta...

“Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Zai Gana da Dukkan Shuwagabannin Kananan Hukumomi a Kasar Nan”

LABARI DA DUMI-DUMIN SA! "Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Zai Gana da Dukkan Shuwagabannin Kananan Hukumomi a Kasar Nan" Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai sanya labule da...

Shugaba Buhari Ya Baiwa Kwamitin Rage Talauci Umurnin Gaggauta Ceto Mutane Milyan Dari Daga Talauci A Najeriya

Shugaba Buhari Ya Baiwa Kwamitin Rage Talauci Umurnin Gaggauta Ceto Mutane Milyan Dari Daga Talauci A Najeriya A ranar Talata, 22 ga watan Yuni, 2021,...

Iran Carries Out 1st Remote Surgery with Home-Made Robot

Iran Carries Out 1st Remote Surgery with Home-Made Robot I am sharing this with Friends because the Western MainStream Media (MSM) will NEVER show you...
%d bloggers like this: