Advert
Home Sashen Hausa Ba Zamu Sanya Dokar Kulle A Wannan Lokacin Ba – Buhari

Ba Zamu Sanya Dokar Kulle A Wannan Lokacin Ba – Buhari

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewar bata da wani shiri na sake yin dokar kulle a kasar, sakamakon sake ɓullowar annobar Korona.

Ministan lafiya Mista Osagie Eganire ya bayyana haka, yayin taro da Ministoci na mako-mako da yake gudana a birnin tarayya Abuja.

A kwanan nan ne dai aka bayyana sake ɓullar sabuwar annobar Korona samfurin Delta, wacce aka bayyana ta da mafi saurin yaɗuwa da kuma saurin kisa.

Osagie yace, ana sa ran za’a fara kashi na biyu na rigakafin cutar samfurin Moderna a ranar Litinin mai zuwa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

RESOLUTIONS OF THE NORTHERN STATES GOVERNORS’ FORUM MEETING WITH NORTHERN STATES EMIRS AND CHIEFS HELD ON MONDAY 27TH SEPTEMBER, 2021

The Northern States Governors’ Forum, in its continuous efforts to address the challenges bedeviling the Northern States convened an Emergency Meeting today Monday 27th...

Zaben Shuwagabannin Jam’iyyar APC a Katsina… Tsohon Ciyaman yasa mu kware Fostar Dan’takara:

Zaben Shuwagabannin Jam'iyyar APC a Katsina... Tsohon Ciyaman yasa mu kware Fostar Dan'takara: Zaharaddeen Ishaq Abubakar @Katsina City News An Ja Zare tsakanin masu neman kujerar...

ME KAMFANIN GREEN HOUSE YAKE BOYEWA NE? (1)

ME KAMFANIN GREEN HOUSE YAKE BOYEWA NE? (1) Sharhin jaridun Katsina City News Kamfanin da ke buga jaridun Katsina City News, jaridar Taskar Labarai da The...

BISA KUSKURE: Sojojin Najeriya sun sake kashe fararen hula 20

Sojojin Najeriya sun sake kashe fararen hula 20 a bisa ga kuskure Sojojin Najeriya sun sake kashe fararen hula 20 a bisaga kuskure a garin...

Zagayen Juyayin ‘Yan Shi’a: Jami’an tsaron Najeriya sun buɗe wuta a Abuja

Zagayen Juyayin 'Yan Shi'a: Jami'an tsaron Najeriya sun buɗe wuta a Abuja... Rahotanni dake shigomana daga Abuja nacewa, gamayyar Jami'an tsaro, na Najeriya sun buɗe...
%d bloggers like this: