Advert
Home Sashen Hausa Ba na Iya Barci In na Tuna Zargin Wadansu 'Yan Najeriya a...

Ba na Iya Barci In na Tuna Zargin Wadansu ‘Yan Najeriya a Kaina- Gud Lok Jonatan

Ba na Iya Barci In na Tuna Zargin Wadansu ‘Yan Najeriya a Kaina- Gud Lok Jonatan

Copyright Dr Goodluck Jonathan
Tsohon Shugaban Najeriya Dr Goodluck Ebele Jonathan

-Daga Barrista Nuraddeen Isma’eel

“Tsohon shugaban kasa a karkashin jami’iyyar PDP gud lok ebele jonatan, yayi ikirarin cewa, ba zai ta6a mantawa da tabon da wadansu ‘yan Najeriya sukayi mashi ba a lokacin da kambun mulkin Najeriya ke hannun sa.”

“Jonatan yaci gaba cewa, babu irin zargin da ba’ayi mashi ba, Wadansu ma kai tsaye cewa’ sukeyi shi ne boko haram, Dan sabo da tasirantuwar wannan kungiyar a wancan lokacin.

Daga bisani a inda yake cigaba da jawabinsa tiryan-tiryan cewa, kamar yanda shugaba buhari ya rasa mataimaka a dai-dai irin Wannan lokacin, shima haka ya rasa a lokacin sa, duk da iya bakin kokarin sa na ganin harkan tsaro ya tabbata a Najeriya Amma bakowa yake ganin kokarin sa ba.”

“Shi dai Wannan jawabin na shi; mai girma tsohon shugaban kasa, yayi shi ne a lokacin da ya amsa bakuncin Wadansu mambobin kungiyar jigajigan jam’iyyar PDP na Arewa a gidan sa dake garin Abuja, don taya shi murnar kirsimeti.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Babu wanda zai bar jami’a saboda bai biya kuɗin makaranta ba -Farfesa Muhamad Sani Tanko

Babu wanda zai bar jami'a saboda bai biya kuɗin makaranta ba – Farfesa Muhammad Sani Tanko, Shugaban Jami’ar Jihar Kaduna ya kawar da tsoron da iyayen...

Police Arrest 60-Year-Old Man Conveying Rifles In Car Bonnet

A 60-year-old man, Umar Muhammed, was arrested while conveying firearms across the country. The suspect uses his vehicle to transport rifles concealed in the bonnet...

TABBAS ZA AYI ZABEN SHUGABANNIN APC …inji bagudu

TABBAS ZA AYI ZABEN SHUGABANNIN APC ...inji bagudu @katsina city news Gwamnan jahar kebbi bagudu ya tabbatar ma da Manema labarai a Abuja cewa tabbas za...
%d bloggers like this: