Azumi Bai Hana Hankalin Mazauna Wasu Yankuna Na Jihar Katsina Tashi Ba.

Nan wasu gungun Mutane ne daga yan yankin kauyukan karamar hukumar Kankara ta Yamma ne ke ta gudun Hijira suna barin garuruwansu saboda fargabar kai farmakin ‘yan ta’adan da suke ci gaba da addabar yankunan, sun hana su sakat hiratan ta Allah.

Wasu sun bayyana cewa daga nan kuma ba su san inda za su nufa ba!

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here