Kungiyar Tuntuba Ta Funtua na jin-jina ga wakilan mu (Senator Bello Mandiya da Hon. Muntari Dandutse)
Saboda ayyukan raya kasa da suke yi a mazabun su Wanda ya hada da:

Hanyoyin cikin gari, samawar da ruwan sha, samar fitulu don inganta tsaro.

Haka muna da Gwamnatin Jihar Katsina da sauran masu ruwa da tsaki da su sa baki don ganin Jami’ar Aikin Gona da Fasaha ta Funtua ta samu amincewar Shugaban Kasa kamar yadda aka nemi bayar da asibitin Federal Medical Center don ya zama Asibitin Koyarwa na Jami’ar Umaru Musa’Yaradua

Shehu Abdullahi
PRO
Funtua Consultative Forum

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here