Advert
Home Sashen Hausa Ayyukan Gwamnatin APC a Shekaru shida na mulkinta...

Ayyukan Gwamnatin APC a Shekaru shida na mulkinta…

Ayyukan Gwamnatin APC a Shekaru shida na mulkinta…

@Kokunsani.ng

Rahoton shekarar 2018

Gwamnatin Najeriya ta fitar da jerin ayyukan ginin tituna da gadoji da ta ce tana yi a kudu maso gabashin kasar.

Wata sanarwa da mai magana da yawun ministan watsa labarai Segun Adeyemi ya fitar ranar Litinin ta ce ya zuwa yanzu tana gudanar da ayyukan tituna da gadoji 69 a yankin.

Sanarwar ta ambato ministan Alhaji Lai Mohammed yana cewa ko da yake an bayar da wasu daga cikin kwangilolin gina hanyoyi da gadodjin kafin hawan wannan gwamnati kan mulki, amma ba a ba da kudi da yawa ko ma a wani lokacin ba a bayar da su ba kwata-kwata, domin gudanar da ayyukan.

Alhaji Lai Mohammed ya ce ayyukan da ake yi sun shafi dukkan jihohi biyar na yankin kuma suna matakai daban-daban na kammaluwa.

Ya kara da cewa an samu kudin yin ayyukan ne “daga kasafin kudin da gwamnati ta yi da kudin da aka samu daga takardun lamuni na Sukuk da kuma asusun shirin shugaban kasa na aiwatar da manya ayyuka.”

Ministan watsa labaran ya ce gwamnati na duba yiwuwar amfani da kudin da aka kwato daga barayin kudin gwamnbati domin aiwatar da ayyyukan ci gaban kasa a duk fadin Najeriya.

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

THE FEDERAL MORTGAGE BANK OF NIGERIA (FMBN) HAS MADE HISTORY UNDER THE BUHARI ADMINISTRATION!

#PositiveFactsNG Do you know that ever since the Federal Mortgage Bank of Nigeria (FMBN) was established about 25 years ago, its greatest record of achievement...

YANZU-YANZU | Jirgin ruwan Bagwai dake jihar Kano mai dauke da fasinjoji 40 Yayi hatsari

Jirgin ruwan wanda ya debo dalibai mata da maza daga garin Badau zuwa garin Bagwai a jahar Kano yayi hatsari a cikin ruwan Yanzu...

ALLAH SARKI: ALLAH KA RABA MU DA RANAR NADAMA

Danjuma katsina  @Katsina City News A shekarar 2000 na dawo Katsina da zama, bayan shekaru na gwagwarmaya da tsallake siratsai kala-kala. Bayan na dawo na tsara...

Yadda Kotu Ta Ruguza Zaɓen Bangaren Ganduje Na Jam’iyyar APC

Wata babbar kotun Abuja ta soke zaben shugabannin jam'iyyar APC bangaren gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje. Alkalin kotun Hamza Muazu ya haramta zaben da...

EFCC Charges Corps Members To Take CDS More Seriously

The Port Harcourt Zonal Commander of the EFCC, Assistant Commander of the EFCC, ACE Aliyu Naibi has called on members of the National Youth...