AYI RAI KO A MUTU: Mutane Na Yunkurin Shiga Daji Neman Yan Ta’adda a Jahar Sokoto.

Lamarin rashin tsaro na kara damuwar al’ummar yankin gabacin jihar Sokoto musamman a karamar hukumar Sabon-birni wanda lamarin sai kara ruruwa yake yi kullum babu dare ballai ran

A yanzu hakan mutanen kauyuka 8 zuwa 9 sun hadu a garin Lajinge domin shirye-shiryen fatattakar yan bindiga ayi rai ko a mutu kamar yadda bayanai suna nuna

Rahotanni sun bayyana cewar haduwar ta garuruwan ta janyo rufe Babban titin shiga daga Tsamaye zuwa Sabon-birni kilomita (50/60) ba shiga ba’a fit

Wannan dai na zuwa ne bayan farmakin da yan bindigar suka kai jiya da marece garin na Lajinge wanda ya janyo barin wuta tsakanin su da mutanen garin, hakan ne ya janyo mutanen garin suka hallaka yan bindiga biyu a jiya larab

Yan bindigar sun sake waiwayo garin na Lajinge da sanyin safiyar yau alhamis da zimmar daukar fansa tareda yunkurin daukar gawarwakinsu kamar yadda wakilin mu ya shaida man

Wannan dai shi ne karon farko da mutanen yankin Sabon-birni suka yi gangami domin fuskantar yan ta’addan gaba da gaba babu ts

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here