Advert

KATSINA CITY NEWS

Editor in chief

Latest Articles

Kwamishinan Ruwa na Jihar katsina, ya jagoranci tattaunawa da jami’an Bankin Duniya ta kafar sadarwar yanar gizo

Kwamishinan Hukumar Ma'aikatar Albarkatun Ruwa Na Jihar Katsina Hon Musa Adamu Funtua Ya Jagoranchi Taron Tattaunawa Da Jami'an Bankin Duniya Ta Kafar Sadarwar Yanar...

TARON KASUWANCI A KASAR SAUDIYYA. …Alhaji Dahiru mangal yana cikin tawagar shugaban kasa Buhari.

Muazu hassan @Katsina City News Hamshakin attajirin nan Dan katsina Alhaji Dahiru bara u mangal yana cikin tawagar yan kasuwa daga Najeriya da suka rufa...

Ƴan Sanda Sun Cafke Matashi Bisa Zargin Cin Zarafin Jami’in Gwamnatin Masari A Shafin Sada Zumunta

Rundunar Ƴan Sandan Jihar Katsina, ta yi nasarar Matashi Ahmed Abdulmuminu Wanda aka fi sani da Khaleefa Sardauna, wanda ke zaune a Unguwar Shagari...

Jihar Anambra ta miƙa wuya ga umarnin IPOB

Jihar Anambra ta miƙa wuya ga umarnin IPOB Hukumomi a jihar Anambra da ke kudu maso gabashin Najeriya sun mayar da Asabar ranar zuwa makaranta...

Karamar Hukumar Katsina Ta Lashe Gasar Cin Kofin Kwallon Kafa Na Gwamnan Jihar Na Shekarar 2021

Karamar Hukumar Katsina itace ta lashe gasar cin kofin Gwamna Aminu Bello Masari ta kwallon kafa ta shekarar 2021. Karamar Hukumar ta Katsina ta samu...

Kwanan nan wasu jiga-jigan jam’iyyar APC za su sauya sheka zuwa PDP, Cewar bakola saraki

Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki ya ce nan ba da dadewa ba manyan ‘yan jam’iyyar APC za su sauya sheka , Saraki ya yi...

Yanzu-Yanzu: An rufe kwallejin Ilimi Ta Tarayya Dake Jihar Adamawa

Daga Muhammad Kwairi Waziri An rufe kwallejin ilimi ta gwamnatin tarayya, FCE, da ke Yola a jihar Adamawa saboda zanga-zangar da dalibai suka gudanar a...

Jami’o,i 6 da sukafi dukkan jami’o,in Najeriya bada karatu mai Inganci….-NUC-

Hukumar Kula Da Jami’o’i Ta Kasa "NUC" Ta Zabi Manyan Jami'o'i Guda 6 Da Suka Fi Dukkannin Jami'o'in Kasar Gudanar Da Karatu Mai Inganci ...Jami'ar...