KATSINA CITY NEWS

Editor in chief

Latest Articles

‘Yan bindiga sunyi garkuwa da wani bawon Allah a Batsari.

  @ jaridar taskar labarai Da yammacin ranar lahadi 11-10-2020 da misalin karfe biyar 5:00pm wasu masu garkuwa da mutane ne sukayi awon gaba da wani...

MASARI OPEN TWO DAYS SECURITY AWARENESS WORKSHOP A 2 Day security Awareness Workshop for Heads of local government Administration and District heads has opened in...

Allah yayiwa shugaban jam’iyyar PDP na Zamfara rasuwa.

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIN RAJU'UN. Allah yayima Alhaji Ibrahim Mallaha Rasuwa Shugaban Jam'iyar PDP na Jihar Zamfara da fatar Allah yaji kansa da Rahama.

MAI TAIMAKAWA GWAMNAN KATSINA YA CACCAKI SANATA BARKIYA.

MAI TAIMAKAWA GWAMNAN KATSINA YA CACCAKI SANATA BARKIYA. @ Katsina city news Alhaji Tanimu sada mai taimakawa gwamnan katsina akan walwala da jin dadi ya...

Wacece Aisha Yusufu? Matar da ta jagoranci zanga-zangar #ENDSARS acikin hijab.

Matar da ta jagoranci zanga-zangar #EndSars a cikin hijabi Aisha Yesufu ta ja hankali sosai a ciki da wajen Najeriya sakamakon jagorantar zanga-zangar #EndSars da...

Abin tausayi: Hirar gidan rediyon BBC Hausa tare da wata yarinya mata maza.

Abin tausayi da sosa zuciya yanda BBC Hausa sukayi fira da wata mai halitta iri biyu(mata-maza) KATSINA CITY NEWS ca ta nakalto maku.   https://youtu.be/Q5o2d0G-y5s

SAHEL SANITY: TROOPS NEUTRALIZE BANDITS RECOVER ARMS.

PRESS RELEASE SAHEL SANITY: TROOPS NEUTRALIZE BANDITS RECOVER ARMS. 1. As the dry season gradually sets in the North-West zone, troops of Operation SAHEL SANITY have...