ASUU, suna yajin Aiki ne Don neman Kudi, ba Domin Cigaban Ilimi ba- Sheikh Jingir

Shugaban Majalisar Malamai na Kungiyar Izalah ta Kasa, Sheik Muhammd sani yahaya Jingir, yayi Kira da Kungiya Malaman jami’a ASUU, da suji tsoron Allah su janye yajin aiki da sukeyi, Sheikh Jingir yace yaji a kafafen yada labarai cewa ASUU , suna yajin Aiki ne saboda Gwawmnati ta Basu kudade, yace yakamata suyi darasi akan cutar koruna, data jawo kulle makarantu saboda shedanci, yakamata ASUU, suyiwa Allah su janye yajin aiki, a cewar shehin malamin a yayin da yake nasihar juma’a a massalacin Yan Taya Dake jos.

Madogara Vanguard Hausa

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here