Advert
Home Sashen Hausa ANYI BIKIN BUDE SABON SHAFIN KATSINA CITY NEWS.

ANYI BIKIN BUDE SABON SHAFIN KATSINA CITY NEWS.

A yau juma’a 2/10/2020 ne kamfanin MATASA MEDIA LINKS ya kaddamar da sabon shafin sa na na yanar gizo mai suna www.katsinacitynews.com

Taron ya gudana ne karkashin jagorancin shugaban kamfanin CEO Malam Muhammad Ɗan juma Katsina, inda ya samu halartar manya manyan baki ƴan jarida ƴan Siyasa lauyoyi da kuma malaman jami’a

Anci ansha kuma an sada zumunci: “Tsawon shekaru Amma bamu taɓa haduwa da Alhaji mai wada dan malam ba ba sai yau watarana antaba kwantar dashi Asibiti mukaje domin mu dubashi muna zuwa akace an sallame shi Allah bai nufa zamu hadu a lokacin ba, kuma duk lokacin da mukayi zamu hadu sai wani uzurin ko ni ko shi ya ratsa sai yau a wan’nan taron,

dafatan Allah ya bamu ladan zumunci Allah ya kuma kara hada kammu” Cewar Alhaji Salisu Lawal Uli.

Taron ya gudana ne a babban Ofishin dake kan titin Yahaya madaki, daura da gidan man Danmarna dake kofar kaura cikin garin katsina.

A madadin Shugaban kamfanin MATASA MEDIA LINKS Malam Muhammad Danjuma katsina muna miƙa godiya da bangajiya ga daukacin al’umar da suka samu zuwa wajen wannan gagarimin taro kamar su:

1-Alhaji Abubakar kabir matazu.
2-Alhaji maiwada Danmalam
3-Alhaji Abdul aziz lawal Dan yari
4-Alhaji Salisu lawal Uli
5-Alhaji Dauda kurfi
6-Alhaji al Amin isah
7-Alhaji Dalha Mande shinkafi
8-Alhaji Ahmad Danbaba esq
9-Alhaji gamarali funtua
10-Alhaji Hamza yunusa jibia
11-Alhaji Abdul aziz mamuda mai turaka
12-Alhaji shehu Dan daura.
13-Alhaji Abdullahi izma yamadi
14-Alhaji tukur Dan ali
15-Alhaji Abdulhamid sabo
16-Alhaji zaharadden Umar
17-Alhaji Shafi I Alolo
18-Alhaji surajo yandaki
19-Malam jamilu mabai
20-Alhaji Usman Dan ABBA
21-Alhaji Awwal Halliru.
22-Dakta Bashir Abu sabe.
23-Galadiman maganin katsina
24-Alhaji Sani Garba riko
25-GM companion FM
26-Assistant manager news NTA.

Anyi zumunci sosai.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

An Naɗa Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Ebele Jonathan A Matsayin Shugaban Jami’ar Cavendish Ta Kasar Uganda (CUU)

An Naɗa Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Ebele Jonathan A Matsayin Shugaban Jami’ar Cavendish Ta Kasar Uganda (CUU) Mukamin na ‘Chancellor’ na jami’ar ta CUU ta...

“Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Zai Gana da Dukkan Shuwagabannin Kananan Hukumomi a Kasar Nan”

LABARI DA DUMI-DUMIN SA! "Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Zai Gana da Dukkan Shuwagabannin Kananan Hukumomi a Kasar Nan" Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai sanya labule da...

Shugaba Buhari Ya Baiwa Kwamitin Rage Talauci Umurnin Gaggauta Ceto Mutane Milyan Dari Daga Talauci A Najeriya

Shugaba Buhari Ya Baiwa Kwamitin Rage Talauci Umurnin Gaggauta Ceto Mutane Milyan Dari Daga Talauci A Najeriya A ranar Talata, 22 ga watan Yuni, 2021,...

Iran Carries Out 1st Remote Surgery with Home-Made Robot

Iran Carries Out 1st Remote Surgery with Home-Made Robot I am sharing this with Friends because the Western MainStream Media (MSM) will NEVER show you...
%d bloggers like this: