Maimartaba Sarkin Katsina Alhaji Dr.Abdulmumini Kabir Usman CFR ya tabbatarma ALHAJI IBRAHIM DAKU da Sarautar SANYINNAN KATSINA,a yau 13/07/2021.Allah yatayashi riko.Allah yabamu lafiya da zaman lafiya mai dorewa amin.(Sarkin Labaran Katsina)

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here