Home Sashen Hausa Ankama ƴan fashi masu tare hanyar funtua zuwa Zariya

Ankama ƴan fashi masu tare hanyar funtua zuwa Zariya

YANZU YANZU
An kama masu tare hanyar Zaria zuwa Funtua

Rundunar sa kai ta Danzaki ofireshan Zaman lafiya me yaki da ayyukan yan ta’adda tace ta kama wadannan mutanen ne wadanda suke tare hanya tsakanin Zaria da Funtua suna yima mutane fashi.
Sannan sun kama wani mutum a Jabiri Funtua da yake sayar wa yan ta’adda miyagun kwayoyi.

Funtua Online TV

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Sakamakon zaɓe; Nijar ta turniƙe

Yadda hukumomi a Yamai Jamhuriyar Nijar suka tarwatsa masu zanga-zangar adawa da ayyana dan takarar shugaban kasar na jam’iyya mai mulki a matsayin wanda...

Za’afara kamen mata masu bara a Kano

Za a fara kamen mata masu bara a Kano Gwamnatin Kano ta ce ta za ta fara kamen mata masu bara da kuma kwana a...

‘Yan bindiga sun sako basaraken da suka sace mai shekaru 91

Labari Mai Dadin Ji: Yan bindiga sun sako dattijo mai shekaru 91 Alh Ibrahim Galadiman Kunduru dake karamar hukumar Kankia jihar Katsina da yan...

Amurka za ta fitar da rahoton da ya shafi Yariman Saudiyya kan kisan Jamal Khashoggi-bbc

Amurka za ta fitar da rahoton da ya shafi Yariman Saudiyya kan kisan Jamal Khashoggi-bbc Ana sa ran gwamnatin Biden za ta fitar da wani...

Majalisar Dokokin jihar katsina ta zartar da wa’adin shekara biyar ga wasu jami’an gudanarwa na jami’ar Umaru musa

MAJALISAR DOKOKI TA JIHAR KATSINA TA ZARTAR DA DOKAR WA'ADIN SHEKARA BIYAR TARE DA KARIN SHEKARA DAYA GA WASU MANYAN JAMI'AN GUDANARWAR JAMI'AR UMARU...
%d bloggers like this: