LABARI CIKIN HOTUNA ; bude ofishin KTSTA
Gwamnan katsina ya bude ginin ofishin hukumar sufuri ta jahar katsina da aka Gina a garin malumfashi. An yi bukin a yau litinin 25/1/2021. Bukin ya samu bakuncin jama a da manyan baki

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here