Advert
Home Sashen Hausa ANA SIYAR DA FOM ...A silicon Height International College

ANA SIYAR DA FOM …A silicon Height International College

@Katsina City News

Hukumar Makarantar Height International College tana ci gaba da siyar da fom na shiga ajujuwan Reno (Nursery) da Firamare da kuma Sakandare.

Makarantar, tana kusa da hedikwatar Hukumar Tsaro ta Civil Difens (NCDS), bayan hedikwatar jam’iyyar PDP ta Jiha da ke rukunin gine-gine kamfanoni da masana’antu, wanda ke hanyar titin zuwa Kano.

Silicon Height College, makaranta ce da aka gina bisa tsarin karatu, kuma aka samar mata, duk kayan horo na karatu daga yaro dan horo, har zuwa kammala Sakandare.

Duk tsarin karatun makarantar ya ginu ne bisa horaswa ta zamani da tafiya da na’urorin zamani.

Dalibi tun daga farko za a koya masa karatu da bincike ta littattafai a yanar gizo ajujuwansu ana koyarwa ne a kan Allo mai amfani da lantarki, ga dakin karatu na zamani. Kowane dalibin Sakandare yana da kwamfuta a kan tuburinsa.

An tsara duk dalibi kafin ya yi, ya kware a ilmi sarrafa inji mai kwakwalwa, ilmin yanar gizo da kuma karatu a zamanance.
A ginin akwai matakan tsaro da kwararrun malamai na horo,da kula da tarbiyya da lafiyar dalibi.
A makarantar suna da tsare tsare na karfafa yaro ya cimma gurin abin da yake guri cimmawa a rayuwar shi.
Da wasu tsarin wasanni da wasa kwakwalwa Wanda zai Sanya yaro tunanin shi ya ginu.

Ga duk mai bukatar siyen fom, yana iya zuwa ginin makarantar, ko ya sauke shi ta yanar gizo a http:www.siliconhieght.school.ng. Ko ya aika da sakon email ta info@siliconheight.school.ng. Ko ya kira lambar waya 0803 588 8483.

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

THE BUHARI ADMINISTRATION SUPPORTS THE LAGOS STATE RAILWAY PROJECT!

https://www.facebook.com/101788642037662/posts/232549375628254/

Kotu ta rushe shugabacin jam’iyar APC ɓangaren Ministan Ilimi, Adamu Adamu a Bauchi

Babbar kotu a Jihar Bauchi ta rushe shugabacin Babayo Ali Misau na jam'iyar APC a jihar. Rahotanni sun baiyana cewa shi dai Misau yaron Ministan...

2023: Don’t Allow Politicians to Use You, Atiku Group Tells Youths

2023: Don’t Allow Politicians to Use You, Atiku Group Tells Youths editorDecember 5, 2021 4:50 Pm Francis Sardauna in Katsina Ahead of the 2023 general election, the...

‘Yan Bindiga Sun Tsananta Kai Hare-hare Akan Hanyar Gusau Zuwa Shinkafi

Daga Dauda Umar Januhu 'Yan Bindiga a jihar Zamfara suna cigaba da kai zafafan hare-hare tare da sace mutane akan babbar hanyar da ta tashi...

DSS sun kama Janar Dambazau a Kano…

DSS sun kama Janar Dambazau a Kano Jami'an Ƴan sandan Farin Kaya, DSS sun kama Janar Idris Dambazau, Shugaban Hukumar Kare Haƙƙin mai Sayan Kaya...