An yi bikin ƙaddamar da Ahmad Musa a matsayin sabon ɗan wasan Kano Pillars.

Musa wanda ya ƙulla kwantirage da Sai Masu Gida har zuwa karshen kakar wasa ta gasar Kwallon Kafa Ajin Kwararru ta Najeriya ta bana,zai sanya wa kungiyar riga mai lamba 7.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here