Home Sashen Hausa An Yaye Tubabban Ƴan Boko Haram Guda 300 Daga Sansanin Tarbiyya, Da...

An Yaye Tubabban Ƴan Boko Haram Guda 300 Daga Sansanin Tarbiyya, Da Sauya Dabi’u

An Yaye Tubabban Ƴan Boko Haram Guda 300 Daga Sansanin Tarbiyya, Da Sauya Dabi’u

Daga cikin waɗanda aka yaye akwai mutanen da mayakan Kungiyar ta BokoHaram tayi garkuwa dasu, kana suka jima a hannunta kafun zaratan sojojin Najeriya suyi nasarar kubutar da su.

Sansanin wanda yake garin Malam Sidi dake jihar Gombe, an kirkire shine domin sauya dabiun tubabbun mayakan Kungiyar ta BokoHaram, tare da wadanda Kungiyar ta BokoHaram ta rikesu na tsawon lokuta.

Majiyarmu ya nakalto daga shafin Humangle cewar, a sansanin akwai malaman addinin Musulunci da kuma na Kirista, tare da masu koyarda wasanni da kuma Sana’ar hannu.

An sallami wannan rukuni na tubabbun yan BokoHaram bayan shafe shekaru suna samun horo a sansanin kamar yadda kuke gani a waɗannan hotuna.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Zan Kashe Duk Wani Dan Siyasa Da Ya Fito Don Takara 2023- Sunday Igboho Sunday Adeyemo wanda aka fi sani

Zan Kashe Duk Wani Dan Siyasa Da Ya Fito Don Takara 2023- Sunday Igboho Sunday Adeyemo wanda aka fi sani da Igboho ya yi gargadin...

Yajin aikin ‘yan kasuwa ya tashi farashin kayan abinci a kudancin Najeriya

Yajin aikin 'yan kasuwa ya tashi farashin kayan abinci a kudancin Najeriya Yajin aikin da dillalan kayan abinci suka fara na ƙungiyar Amalgamated Union of...

Salihu Tanko Yakasai na hannunmu – DSS

Salihu Tanko Yakasai na hannunmu - DSS Rundunar 'yan sandan farin kaya ta DSS ta tabbatar da kama Salihu Tanko Yakasai, tsohon mai taimaka wa...
%d bloggers like this: