Gwamnatin Tarayya ta sanya ranar Litinin 13 ga Mayun wannan shekara ta 2022 a matsayin hutun aiki ga kowa da kowa a Nijeriya.

Ministan cikin gida Rauf Aregbesola, ne ya bayyana hakan a ranar Alhimis din nan, inda ya ce Gwamnatin Tarayya ta sanya hutun ne domin murnar zagayowar ranar dimokaradiyya a Nijeriya da ta kama ranar Lahadi 12 ga watan Juni.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here