An nada tsohon Sarkin Kano uban Jami’ar Kaduna

An naɗa tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II a matsayin Uban Jami’ar Jihar Kaduna (KASU), bayan ya jagoranci taron yaye daliban jami’ar na hudu a ranar Asabar.

Gwamnan Kaduna Malam Nasir El-rufai ne ya sanar da nadin tsohon sarkin a shafinsa na Facebook tare da wallafa hotonsa wurin bukin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here