Home Sashen Hausa An kashe Auwalun Daudawa: Ɗan fashin dajin da yayi tuban Mazuru…

An kashe Auwalun Daudawa: Ɗan fashin dajin da yayi tuban Mazuru…

Shine wandabya sace daliban Makarantar Kankara

Da duminsa: An kashe Auwalun Daudawa!

An kashe Auwalun Daudawa, dan bindigar da ya jagoranci garkuwa da daliban Kankara ya kuma tuba sannan ya sake komawa ruwa a wannan makon. Kwamishinan Tsaro da Lamurran Cikin Gida na jihar Zamfara Abubakar Justice Dauran ya tabbatarwa da DW hakan a wannan yammaci. Kwamishinan ya ce Auwalun Daudawa ya shaida masu cewa ya tafi bikin ‘yan uwansa amma abun takaici ashe daji ya koma kuma da zuwansa ya kore garken dabbobin wasu Fulani inda nan take suka bindigeshi.
📷 Daily Trust

NO COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

%d bloggers like this: