‘Yan sandan jihar Kaduna sun kai samame ga wani taron ‘yan daudun da suke tsaka da daura auren jinsi a garin kafanchan jihar Kaduna.”

Rahotonni sun bayyana cewa! Rundunar ‘yan sandar sun yi Nasarar kama mutum ‘100’ rinkis daga cikin mahalarta wannan taron.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here