AN RANTSAR/KADDAMAR DAMU JIYA!!!

JIYA ALHAMIS 09- 10-2020 SHUWAGABANNIN UWAR KUNGIYA TA KASA SUKA RANTSAR/KADDAMAR DA SHUGABANCI NA JAHA.

An kaddamar da kungiyar “APC NATIONAL AWARENESS FOR YOUTH VANGUARD”, KATSINA STATE CHARTER, wadda take karkashin ofishin “NATIONAL PARTY YOUTH LEADER”.

Haka kuma uwar kungiyar ta kasa ta baiwa mai girma gwamna Rt. Hon Dr Aminu Bello Masari mukamin mukamin “BABBAN UBAN KUNGIYA” (Grand Patron).

A yayin taron ziyarar da shuwagabannin kungiyar suka kawo, an bayar da kyautar girmamawa ga mai girma gwamna Rt. Hon Dr Aminu Bello Masari da kuma Alh Muntari Lawal, shugaban ma’aikatan gidan gwamnati (Chief of Staff).

ALLAH YA MAIDA BAKINMU DA SUKAZO DAGA “NATIONAL” GIDA LAFIYA ALLAH KUMA YA BAMU IKON SAUKE NAUYI.
Daga shafin Dahiru mani na Facebook

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here