Advert
Home Sashen Hausa An kaddamar da ƙungiyar Gwagware Contact and Mobilization Forum a Katsina

An kaddamar da ƙungiyar Gwagware Contact and Mobilization Forum a Katsina

A jiya litinin 27/12/21 Cikin ikon Allah an Ƙaddaramar Da Ƙungiyar GWAGWARE CONTACT AND MOBILIZATION FORUM wadda take fafutikar tabbatar da mai girma gwagwaren katsina Dr. Dikko Radda a matsayin gwamnan jahar katsina ta Gudanar da zamanta na farko karkashin jagorancin shugaban kungiyar Alh. Yunusa Dankama.

Ƙungiyar ta samu nasarar zaƙulo Haziƙai kuma jajirtattu Mutane daga bangarori daban daban na jahar katsina domin su jagoranci Ƙungiyar mutanen sun hada:-
-Alh Inusa Dankama
Zonal Chairman
-Hon Jabiru Tsauri
State Secretary
– Mannir mu’azu
Member
– Prof Badamasi charanci
Member
– Haj Binta Dabai
Member
– Hon Yusuf Dikko Batagarawa
Member

Wannan zama ya samu halartar katsina zonal coordinators, constituency coordinators da kuma wasu daga cikin shuwagabannin kungiyar gwagware foundation irin Alh Kabir Amoga.

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

10 ROAD REHABILITATION PROJECTS COMPLETED IN KEBBI STATE!

#PositiveFactsNG Do you know that the Buhari administration has just concluded the rehabilitation of 10 roads in Kebbi State under the Special Maintenance, Repairs and...

Ba abinda zai dawo da ni harkar siyasa — Obasanjo

Tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo a ranar Asabar ya sake jaddada ƙudurinsa na ficewa daga harkokin siyasa, inda ya ce babu abin da zai...

CONSTRUCTION OF THE BARO – MINNA RAIL LINE IS SET TO COMMENCE!

#PositiveFactsNG To maximise the business opportunities that the Baro Seaport will unleash when completed, do you know that the Buhari administration has recently awarded the...

Al’uma ciki da wajen Najeriya suna tururuwa zuwa ta’aziyyar rasuwar Mahaifiyar Alhaji Ɗahiru Mangal: Tsohon Shugaban ƙasar Nijar, da Gwamnan Kano sun sun isa...

Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR, ya jagoranci tawagar Gwamnati zuwa ta'aziyyar rasuwar mahaifiyar hamshakin dan kasuwa, Alhaji Dahiru mangal...

ZUWAN DALLAZAWA SAFANA, DA ASALIN GIDAN YARIMA DAKE CIKIN BIRNI KATSINA.

Dallazawa sune zuri'ar Malam Ummarun Dallaje. Ummarun Dallaje kamar yadda Tarihi ya nuna shine Sarkin Katsina na farko daga tsatson FULANI, Kuma daga cikin...