Jaridar taskar labarai ta tabbatar Mahadi shehu yanzu haka yana tsare a wajen yan sandan katsina, zai fara kwanan sa na farko a wajen yan sandan jahar katsina. Da yammacin yau mun yi kokarin tozali dashi amma abin yaci tura.
Sun iso Katsina cikin tsatstsauran matakan tsaro.kuma sun dauki mataki sosai na ganin shi a inda yake a tsare .
Za a gabatar dashi kotu a ranar 8/3/2021 a karar da rundunar yan sanda ta kasa suka shigar akan sa .

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here