An gudanar da jana’izar mahaifin Kwankwaso a Kano

.
.

An gudanar da jana’izar Alhaji Musa Saleh Kwankwaso, wanda mahaifi ne ga tsohon gwamnan jihar Kano kuma fitaccen ɗan siyasa Rabi’u Musa Kwankwaso.

An gudanar da jana’izar ne tare da binne sa a harabar masallacin gidan Rabiu Kwankwaso da ke Miller Road a Bompai da ke Kano.

...
.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here