Advert
Home Sashen Hausa An cafke Limamin masallaci a cikin masu taimakawa 'yan bindiga (Informers) a...

An cafke Limamin masallaci a cikin masu taimakawa ‘yan bindiga (Informers) a Katsina

Daga mansur isah Buhari.✍️

An cafke Limamin masallaci a cikin masu taimakawa ‘yan bindiga (Informers) a Katsina

Bayanai daga wata majiya mai kyau a Katsina sun ruwaito kama limamin masallaci da kuma ma’aikaci a ofishin SA security na Katsina da kuma wata budurwa da ake gani a cikin aikin da’awa duk a cikin informants na ‘yan bindiga.

Limamin ya na bayarda suna da adireshin mamu masu abin hannu ga yan bindiga.

Shi kuma ma’akacin a ofishin sha’anin tsaro na Katsina, wanda ya ke da albashin naira dubu-ɗari-da-ashirin (120,000) a wata daga gwamnatin ta Katsina, da shi ake tsare-tsaren shawo matsalar ta tsaro sai ya kwashe ya aikawa ‘yan bindiga tsarin da duk aka yi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Shugaba Buhari ya nemi kasashen duniya su yafewa Najeriya bashin da suke binta

A yayin da yake gabatar da jawabi a zauren majalisar dinkin duniya a ranar Juma'a. Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nemi manyan kasashen duniya...

Bangaren aikin jarida na H.U.K Poly sun yaye kwararrin ‘yan social media a Katsina

Bangaren aikin jarida na H.U.K Poly sun yaye kwararrin ‘yan social media a Katsina Saifullahi Kuraye‎ September 24, 2021 2 min read Bangaren aikin jarida na...

Hukumar Hana Fasa ƙwabri ta ƙasa wato Custom ta ƙwato Babura Ɗari Biyu da Biyu a Jihar Katsina…

Shugaban Hukumar Ƙwastam na Jihar Katsina Mr. Chedi ne ya bayyana hakan ne a Yau Juma'a cewa tsakanin watan Agusta zuwa Satumba Hukumar ta...

Dan Najeriya ya fiye tsogwami: da ₦500 kacal sai aci a ƙoshi……Inji farfesa Segun Ajibola

Da Naira Dari Biyar ( 500 ) kacal Zaka Iyaci Ka Koshi a Najeriya, Cewar Wani Farfesa, Masanin Tattalin arziki... Tsohon shugaban kwalejin ma'aikatan bankin...

Rail project will not displace host communities-FG

Radio Nigeria The Federal Ministry of Transport and that of Environment have given assurance to residents along the proposed stretch of land demarcated for the...
%d bloggers like this: