Advert
Home Sashen Hausa An buɗe Ɗakin da aka binne Manzon Allah lokacin Ziyarar Faraministan Pakistan,...

An buɗe Ɗakin da aka binne Manzon Allah lokacin Ziyarar Faraministan Pakistan, Ku Kalli Hotunan

An buɗe Ɗakin da aka binne Manzon Allah lokacin Ziyarar Faraministan Pakistan, Ku Kalli Hotunan

Hukumomin Saudiyya sun buɗe wa Firaministan Pakistan Imran Khan ɗakin da aka binne Manzon Allah SAW a masallacinsa da ke Madina.

Imran Khan, ya kai ziyara masallacin ne kuma aka ba shi damar shiga ɗakin da aka binne Annabi Muhammad SAW.

A cikin ɗakin kuma akwai kaburburan Sahabansa, halifofin farko na Musulunci biyu, Abu Bakr RA da kuma da Umar RA

Shafin Haramain Sharifain ya wallafa hotunan Firaministan na Pakistan tare da mai ɗakinsa a Ƙabarin Manzon Allah

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here