An biya Ƴan Kasuwar Jihar Zamfara kudaden su bayan Ibtila’in Gobara…

Dukkanin Ƴan Kasuwar Tudun Wada Gusau Wadanda Allah ya Jarabce su da yin Gobara a kwanakin baya kowa ya bayyana adadin asarar da yayi ta dukiya.

Kuma Gwamnatin Jihar Zamfara Karkashin Jagorancin Gwamnan Jihar Zamfara Dr Bello Muhammad Matawallen Maradun ta baiwa dukkanin wadannan ƴan Kasuwar Kudaden su adadin asarar da sukayi, an tantance tareda baiwa kowa adadin abunda ya rasa.

Allah ya kyauta gaba ya maida mafi Alkhairi Amin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here