Zaman Kotu Tsakanin Mahadi Shehu Da Mustapha Muhammad Inuwa, Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina A Garin Malumfashi.

Bayan Sauraren Kowane Bangare, Watau Lauyan Mahadi Shehu, Barista Abbas Machika Da Lauyan Mustapha Muhammad Inuwa, A S Ibrahim.

Mai Shari’a Hajaratu Hajo Lawal Da Takwarorinta Mai Shari’a Lawal Garba Da Mai Shari’a Safiya Badamasi Umar, Sun Dage Shari’a Zuwa 8/3/2021. Za’a Zauna Kotun A Garin Dutsinma.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here