Wasu Mutane sun ƙona kayan Aikin zaɓe a ƙaramar hukumar Bakorin Jihar Katsina bisa zargin cewa ankai kayan zaɓen, amma kuma babu Takardar rubuta sakamakon zaɓen.

Daga ƙaramar hukumar Ƙanƙara kuma wasu Mutanen suna zargin cewa Baturen Ƴansanda na yankin yazo ya ƙwashe kayan zaɓen zuwa Offishin shi, a wannan zamu iya cewa akwai yiyuwar ya samu bayanan sirri na abinda ya faru Bakori ne Dan haka yayi daidai da ya ɗauke kayan zaɓen daga inda aka ajiye su Dan gudun faruwar abinda ya faru a Bakori.

Allah ya kyauta gaba Amin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here