Advert
Home Sashen Hausa Anƙara farashin man fetur a Najeriya

Anƙara farashin man fetur a Najeriya

Hukumar ƙayyade farashin man fetur ta Najeriya wato PPMC ta ƙara kuɗin man fetur a depo-depo zuwa 155.17.

BBC ta tuntuɓi Bashir Ɗanmalam, wanda shi ne shugaban ƙungiyar manyan dillalan man fetur na arewa maso yamma da wasu jihohi, ya tabbatar mana da ƙarin inda ya ce a halin yanzu gidajen mai za su fara sayar da man fetur tsakanin 168-170, saɓannin 158-160 da ake sayarwa a baya.

Ya kuma shaida mana cewa akwai yiwuwar cewa daga yau Juma’a wannan sabon tsarin zai fara aiki.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

WA AKA RAINA, GWAMNAN KATSINA KO JAM’IYYAR APC?….Siyasar zaben 2023

WA AKA RAINA, GWAMNAN KATSINA KO JAM'IYYAR APC? . ..Siyasar Zaben 2023 Mu'azu Hassan @ Katsina City News Yanzu saura shekara daya da watanni a yi sabbin zabubbakan...

Bikin bada sandar girma a Masarautar Rano

Mai Girma Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR, ya Jagoranci mika sandar Girma ga Mai Martaba Sarkin Rano, Amb. Alh. Kabiru Muhammad Inuwa Autan...

Majalisar Dinkin Duniya Ta Sake Nada Amina Muhammad Daga Jihar Gomben Najeriya Karo Na Biyu

Majalisar Dinkin Duniya, karkashin shugabancin Antonio Gutterres ta amince da sake nada Amina Muhammad, mataimakiyar sakatare janar na wasu shekaru biyar masu zuwa. An sake...

Cika shekara 22 da rasuwar Mamman Shata June 18, 2021

Cika shekara 22 da rasuwar Mamman Shata June 18, 2021 DAGA MUHAMMAD LAWAN RANO A YAU, 18 ga Yuni, 2021 Alhaji Dakta Mamman Shata Katsina, MON, ya...
%d bloggers like this: