Ana sayar da wannan kosai akan akalla dalar Amurka 200 har da kudin aika shi, wato akalla Naira 82,000 kenan.

Masu yin wannan kosai suna sayar da shi ne a kasar Amurka kuma suna aika wa kwastamominsu da ke jihohi daban-daban.

Iyalan Malam Bashir Na’iya da ke zama a garin Baltimore ne suka yi kosan.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here