ALLAHU AKBAR; Wannan shine kabarin sayyada Amina(as) mahaifiyar Manzon Allah (saw) kabarin yana garin Abwa dake tsakanin Makka da madina.Allah ya kara lullubeta da Rahamarsa ameen.a bidiyon wasu maziyartane, su kai kai ziyara .su na yi mata addu a.

Ziyarar ƙabarin Mahaifiyar Manzon Allah s.a.w Video

NO COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

%d bloggers like this: