Innalillahi wa Inna Ilaihir Raji’un..

Allah yayima Barrister Aminu Maigari Milo Rasuwa da Safiyar nan bayan yayi fama da jinya.

Muna Adduar Allah yajiƙan shi da Rahama ya kyautata Makwanci Amin, Allah yaba Ƴan Uwa Aminan Arziki da Iyalan shi Hakurin jure wannan babban rashin Amin.

Za’a yi Jana’izar shi a Unguwar Alƙali nan cikin Birnin Katsina Idan mun samu tabbacin Lokacin zamu Sanar da yaddar Allah.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here