Advert
Home Sashen Hausa Allah Ya Ajiye Muku Wani Abu Mai Tsadar Gaske A Garin Bauchi...

Allah Ya Ajiye Muku Wani Abu Mai Tsadar Gaske A Garin Bauchi ~ Cewar Dr. Khafagy

Wannan bawan Allah da yake gaisawa da Maulana Sheikh shine Dr. Khafyagy, Balaraben kasar Misra ne, kuma Babban likita a babban Asibitin Bauchi.

A zantawanmu da shi yau, bayan yakawo ziyara wa maulana Sheikh ya fadamun cewa, wallahi ku mutanen Bauchi kunyi sa’a da babban rabo, Allah ya Ajiye muku wani abu mai tsadan gaske a garin Bauchi, ya kara da cewa, dama ace Shehi a misra yake da munji dadi. A karshe ya nanata muna cewa lalle mu rike Shehu GAM GAM domin Shehu Alheri ne mara iyaka.

Allah yaja mana kwannan Shehu yakara masa lafiya Alfarman ma’aiki SAW.

Daga Abubakar Ibrahim

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

WATA SABUWA: Kotu a jihar Gombe ta ci saurayi tarar Miliyan 2.6 saboda yaki auren budurwar sa

Daga: Yushau Garba Shanga Wata kotun majistiret da ke da zama a Kumo fadar ƙaramar hukumar Akko a jihar Gombe ta yanke wa wani matashi...

Rundunar Yansanda Ta Jihar Katsina Ta Chafke Daya Daga Cikin Yan Bindiga Da Suka Hallaka Hakimin Yantumaki.

Rundunar Yansanda ta Jihar Katsina ta samu nasarar chafke daya daga cikin Yan Bindiga da suka hallaka Tsohon Hakimin Yantumaki Marigayi Abubakar Atiku Maidabino,mai...

THE DUALIZATION OF THE IBADAN – ILORIN EXPRESSWAY AND SECTION II OF THE OYO – OGBOMOSO ROAD BY THE BUHARI ADMINISTRATION IS ALMOST DONE!

#PositiveFactsNG In staying true to its passionate commitment to developing Nigeria's infrastructure, do you know that the dualization of the Ibadan - Ilorin Expressway as...

THE APAPA – OSHODI – OWORONSHOKI EXPRESSWAY IS SET FOR COMPLETION AND COMMISSIONING!

https://www.facebook.com/Do-You-Know-NG-101788642037662/ THE APAPA - OSHODI - OWORONSHOKI EXPRESSWAY IS SET FOR COMPLETION AND COMMISSIONING! #PositiveFactsNG Do you know that the reconstruction project of the Apapa - Oshodi...

Kungiyar Mafarauta ta Najeriya HCN ta Karrama Mataimakiyar shugaba ta ƙasa

Kungiyar Mafarauta ta Najeriya HCN ta Karrama Mataimakiyar shugaba ta ƙasa Zaharaddeen Ishaq Abubakar @Katsina City News 6/12/2021 Kungiyar Mafarauta ta Najeriya, wato Hunters Council of...