Advert
Home Sashen Hausa Ali Jita na fargbar dokar kulle saboda 'ya karbi kudin mutane'

Ali Jita na fargbar dokar kulle saboda ‘ya karbi kudin mutane’

Ali Jita na fargbar dokar kulle saboda ‘ya karbi kudin mutane’

Ali Jita

‘Yan Najeriya da dama na fargabar sake shiga dokar kulle irin wadda aka sha ta tsawon makonni a baya, ciki har da mawakin Hausa Ali jita.

Shahararren mawakin ya bi sahun ‘yan Najeriya a shafukan zumunta yana rokon a jinkirta saka doar kullen cutar korona “saboda ba ya son mayar wa mutane kudinsu na waka da ya riga ya karba”.

“A bari sai watan Maris kafin a saka dokar kulle, rayuwar mawaka na da muhummanci, ba zan iya mayar wa da mutane kudinsu ba, na gama shiri da kashe kudi,” in ji shi cikin wani sakon Twitter.

Ya kara da cewa da ma tuni mawaka sunka shiga matsin rayuwa tun daga farkon wannan shekara.

Dubban ‘yan Najeriya ma na ta bayyana ra’ayoyinsu game da dokar kullen, wadda gwamnatin tarayya ta sake bullo da wasu a jiya Litinin biyo bayan karuwar masu kamuwa da cutar korona.

Kalmar “lockdown” wato “kulle”, tana cikin abin da ‘yan Najeriya suka fi tattaunawa a kai a dandalin Twitter ya zuwa lokacin hada wannan rahoton.

Social embed from twitter

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

A FIVE DAY OLD BABY, FIVE NURSING MOTHERS AND OTHERS ESCAPED FROM BANDITS’ CAMP

A FIVE DAY OLD BABY, FIVE NURSING MOTHERS AND OTHERS ESCAPED FROM BANDITS' CAMP Hassan Male @Katsina City News Katsina State government has called on the...

FEDERAL GOVERNMENT URGED TO EXTEND ZAMFARA OPERATIONS TO KATSINA. …..Press statement

FEDERAL GOVERNMENT URGED TO EXTEND ZAMFARA OPERATIONS TO KATSINA. .....Press statement Hassan Male @ katsina city news Katsina State government has called on the federal government to order...

Allah ya kuɓutar da Mutanen da sukayi Wata biyar a hannun ‘yan bindiga Batsari

Alhamdu lillahi Allah yakubutar mutanen da yanbindiga suka SATA again Batsari dake karamar hukumar Batsari jihar katsina sun shafe watanni biyar ahannun yanbindiga Gajrin...

LADY FROM KATSINA REACHED EVANGELICAL COUNCIL

from Catholic daily star @ katsina city news The first indigenous Hausa lady in Nigeria to make Perpetual Vows of the Evangelical Councils in the Dominican...

RECONCILIATION HITS BRICK WALL IN KATSINA PDP ___LAWAL RUFA’I SAFANA

Hassan Male @ www.katsinacitynews.com Negotiations to mend the cracks within Peoples Democratic Party PDP in Katsina State have ended in dead lock as conflicting parties failed...
%d bloggers like this: