Advert
Home Sashen Hausa ALHAJI DANLAMI KURFI YA SAMAR WA MATASA AIKI A HUKUMAR KEDCO

ALHAJI DANLAMI KURFI YA SAMAR WA MATASA AIKI A HUKUMAR KEDCO

@Katsina City News
Alhaji danlami kurfi tsohon Dan majalisar Dokokin Jihar Katsina,kuma tsohon Dan majalisar tarayya mai wakiltar Kurfi da Dutsinma,ya samarma matasa daga karamar hukumar kurfi aiki a hukumar sayar da wutar lantarki ta kedco
Duk wadanda suka ga sunayen su tuntubi Nura ummaru kurfi manajan KEDCO na karamar hukumar kurfi
Sunayen sune
SURAJO SA ADU KATSINA
UMAR RABIU KURFI
MUSTAFA IBRAHIM
NAFISATU ISAH ABDULLAHI
SAFIYYANU AHMED MUHAMMED
Wadannan su Garzaya ofishin kedco na garin kurfi su karbi takardun su don kammala tantancewa da fara aiki.
Alhaji danlami kurfi shine shugaban gidan saukar baki na Al hayyat dake bayan hedkwatar ofishin jam iyyar PDP na jahar katsina.
Yan daya daga cikin yan siyasar da bai watsar da mutanen shi ba.duk baya bisa kowace kujera ta siyasa.
Katsina city news
Www.katsinacitynews.com
Jaridar taskar labarai
Www.jaridartaskarlabarai.com
The links news
Www.thelinksnews.com

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

THE BUHARI ADMINISTRATION SUPPORTS THE LAGOS STATE RAILWAY PROJECT!

https://www.facebook.com/101788642037662/posts/232549375628254/

Kotu ta rushe shugabacin jam’iyar APC ɓangaren Ministan Ilimi, Adamu Adamu a Bauchi

Babbar kotu a Jihar Bauchi ta rushe shugabacin Babayo Ali Misau na jam'iyar APC a jihar. Rahotanni sun baiyana cewa shi dai Misau yaron Ministan...

2023: Don’t Allow Politicians to Use You, Atiku Group Tells Youths

2023: Don’t Allow Politicians to Use You, Atiku Group Tells Youths editorDecember 5, 2021 4:50 Pm Francis Sardauna in Katsina Ahead of the 2023 general election, the...

‘Yan Bindiga Sun Tsananta Kai Hare-hare Akan Hanyar Gusau Zuwa Shinkafi

Daga Dauda Umar Januhu 'Yan Bindiga a jihar Zamfara suna cigaba da kai zafafan hare-hare tare da sace mutane akan babbar hanyar da ta tashi...

DSS sun kama Janar Dambazau a Kano…

DSS sun kama Janar Dambazau a Kano Jami'an Ƴan sandan Farin Kaya, DSS sun kama Janar Idris Dambazau, Shugaban Hukumar Kare Haƙƙin mai Sayan Kaya...