AL-ADAR GICCIYE MUTANE A KASAR PHILIPPINES DOMIN TUNAWA DA YESU.

A Duk Shekara Irin Wannan Lokaci Na Bikin Good Friday, Da Easter Monday, Mutane Kasar Philippines Suna Aikata Wata Al’ada, Ta Gicciye Mutane, Suna Kwatantawa Mutane’ Yanda Aka Gicciye Yesu Almasihu, A Imanin Addinin Kirista.

Ana Yin Haka Ne Da Yardar Wadanda Za’a Gicciye. Domin Neman Yafiyar Zunubin Su, Ana Kiran Wadanda Za’a Yiwa Gicciye Da Sunan ( Magdarame ) Al’adar “Ta Hada Yiwa mutum Dukan Tsiya Da “Caccakawa Mutum Kusa Da Sauran Nau’ikan Azaba.

Akwai Wani Dan Kasar Da Ake Kira ( Ruben Enaje ) An Gicciye Shi Har Sau 33 , Akwai Wani Kuma Mai Suna ( Alex Laranang ) Da Aka Fara Gicciye Shi Tun Shekarata 2000 Har Zuwa 2013. Sai Kuma ( Arturo Bating ) Shi Kuma, An Gicciye Shi Sau 44 Sai Daya Mutu, Shekara Ta 2012, Ana Cakawa Mutum Kusoshi Guda 4, A Wajen Gicciyen
A Takaice Kenan @B Salia Sicey

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here